Kwamishinan ƴan sandan jihar Kano Habu Ahmadu sani ne ya bayyana hakan a yayin da yake jawabi a wajen taron kafa kwamitin shawara kan haɗakar ƴan...
DAGA RABIU SANUSI KATSINA A yunkurin rage radadi da agaji ga marayu da ma su karamin karfi kungiyar fafutukar ganin an taimaki marassa galihu da aka...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta koro Almajirai dubu 35 zuwa jihohi daban daban dake makwabtaka da jihar. Kwamishiniyar Jin kai da Inganta Rayuwar Al’umma ta Jihar, Hajiya...