Arfa – Ganduje ya shirya addu’a ta musamman kan zaman lafiya da Corona
Gwamnan jihar Kano ya shirya addu a ta musamman ne don neman yaye annobar corona virus. Sanarwar da Babban sakataren watsa labaran gwamnan kano Mallam Abba Anwar ya fitar, ya ce, Gwamna Adullahi ganduje ya ce yana da matuƙar muhimmanci…
Rashin Zuwa Aikin Hajji Bai Sabawa sunna ba— Limamin harami
Daga Bashir Muhammmad A cikin hudubar da ya gabatar a yau yayin hudubar da ya gabatar a wurin Arfa Limamin masallacin harami ya bayyana cewa Manzon Allah sallahhu alaihi wassallam ya ce su gujewa Cutar kuturta kamar yadda ake gujewa…
Kotu ta yanke Hukuncin Shekara 20 ga mutumin da ya Yiwa yarsa fyade
Wata kotu a jihar Legas da ke sauraron karar fyade da rigimar iyali na musamman ta yankewa wani ‘dan acaba mai shekaru 37 daurin shekaru 20 a gidan kurkuku. kotun dake a garin Ikeja ta kama Emmanuel Idoko da laifin…
Da gaske Ali Nuhu ya ƙara aure?
A ƴan kwanakinnan ake ta yaɗa wasu hotuna da ke nuni da tsarin angwancewa a zahiri wanda duniya ta ɗauka cewar ko jarumin ya ƙara aure ne. Mutane na ta tunanin ko jarumin ya ƙara aure ne bisa wasu…
Mun shirya tsaf don kama masu karya dokokinmu da sallah – Karota
“Batun dokar kamen goyo tana nan daram” inji Karota. Hukumar kula da tuƙi a jihar Kano Karota ta tabbatar da cewar ba za ta bari a gudanar da wasan guje gujen ababen hawa da sunan murnar sallah ba. Mai magana…
El’rufai Ya Rushe makarantar da ake Fyade a Ciki
Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir Elrufai Ya Rusa Makarantar Wani Da Ya Yi Wa Yarinya ‘Yar Shekara Tara Fyade Gwamnan ya rushe makarantar Mai Suna Liberation Collage dake cikin garin Kaduna bayan an kama mai makarantar Mista Samuel Ejikeme da…
Takai ya koma jam’iyyar APC
Tsohon ɗan takarar gwamnan Kano Mallam Salihu Sagir Takai ya koma jam iyyar APC. Mallam Salihu Sagir Takai wand aya nemi kujerar Gwamnan Kano ƙarƙashin jam iyyar PRP a shekarar 2019. Hakan ya biyo bayan tattaunawar da mabiyansa suka yi…
Gwamnati Ta Amince za’a Rubuta Jarabawar WAEC a Najeriya
Najeriya ta sauya matsayinta na rubuta Jarabawa. A baya gwamanatin ta hana yara masu shirin kammala karatu damar rubuta jarabawar bana, Sai dai yanzu ta sauya sabon matsayin da ta dauka na bude makarantun sakandare daga ranar 4 ga watan…
Maganin Corona na Kasar Madagascar baya maganin Komai– Ministan Lafiya
Gwamnatin Najeriya ta ce maganin da aka karbo daga kasar Madagascar na warkar da cutar coronavirus baya maganin Komai. Ministan lafiya na Najeriya Osagie Ehanire, ne ya sanar da haka, inda yace cibiyar binciken magunguna ta kasar ta bayyana rahoton…
Bayan sun saceni kwanana biyu ban san inda nake ba
Dattijon mai shekaru fiye da 80 an yi garkuwa da shi ne tsawon kwana biyu da wuni ɗaya yana hannun mutanen. “Tsawon kwana biyu da wuni ɗaya ko fitsari sai dai na yi a jikina” Inji wannan dattijon. Bayan sun…