daga Maryam Muhammad

Amurka ta buƙaci Kwamitin Tsaro na Majalisar Ɗinkin Duniya ya tsawaita takunkumin hana mallakar makamai ga ƙasar IranA.
Sakataren wajen Amurka, Mike Pompeo ne ya yi wannan kira watanni ƙalilan kafin ƙarewar wa’adin haramcin mallakar makaman da aka sanya wa Iran.
Ya yi gargaɗi kan cewa Iran, barazana ce ga zaman lafiya da tsaron al’ummar duniya.
Takunkumin wanda wani ɓangare ne na yarjejeniyar ƙasashen duniya kan shirin nukiliyar Iran yana ƙarewa ne a cikin watan Oktoba.
China da Rasha sun ce gwamnatin Trump ba ta da ‘yancin neman a tsawaita takunkumin, tun da ta janye daga yarjejeniyar shekara biyun da ta wuce.
Shi ma da yake jawabi yayin wani taron Majalisar Ɗinkin Duniya, ministan wajen Iran Mohammad Javad Zarif ya zargi Amurka da ci gaba da razanarwa, da kuma tursasa Majalisar dankin Duniya game da batun
Ya ce “Amurka da abokan laifukan yaƙinta a Yemen sun ci da gaba da hanƙoronsu da ya yi ƙaurin suna yanzu na razana hukumomin duniya”.
Mohammed Zarif ya ce abu na baya-bayan nan shi ne sun tursasa wa Sakatariyar Majalisar wajen dogaro kan zarge-zarginsu da kuma takardun jabu don samar da wani rahoto da kwata-kwata babu ƙwarewa cikinsa kuma har ya sa ta fita daga huruminta.

Amurka ta buƙaci Kwamitin Tsaro na Majalisar Ɗinkin Duniya ya tsawaita takunkumin hana mallakar makamai ga ƙasar Iran har illa masha Allahu.

Leave a Reply

%d bloggers like this: