Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta gurfanar da matashin nan da ake kira mai siket wanda ya yiwa mata 40 fyaɗe ciki har da wata tsohuwa mai shekaru 85 a duniya.

Matashin dai ya amsa lafinsa bayan da aka karanta masa a gaban kotu.

An gurfanar da matashin a gaban kotu mai lamba 18 kan titin zungeru wanda mai shari a ya saka ranar 28 ga watan da muke ciki don cigaba da shari a.

Leave a Reply

%d bloggers like this: