Mujallar Matashiya

Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta

Talla

Labaran jiha

El’rufai Ya Rushe makarantar da ake Fyade a Ciki

Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir Elrufai Ya Rusa Makarantar Wani Da Ya Yi Wa Yarinya ‘Yar Shekara Tara Fyade

Gwamnan ya rushe makarantar Mai Suna Liberation Collage dake cikin garin Kaduna bayan an kama mai makarantar Mista Samuel Ejikeme da laifin yi wa yarinya ‘yar shekara tara fyade.

Wannan dalilin da ya sa gwamnati daukar Matakin rushe makarantar
kamar yadda mataimaki na musamman a fannin yada labarai Abdallah Yunus Abdallah ya bayyana.
A cewarsa makarantar Ba bisa ka’ida ba kasancewar bata samu sahalewar gwamnati kafin ginin ta ba.
Sai gashi kuma an kama Mista Samuel na amfani da makarantar wurin lalata yaran mutane.

LEAVE A RESPONSE

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: