Najeriya Na zata samar da Maganin Gargajiya na Korona
A yayin da kasashen Turai ke cigaba da yin gwaje-gwaje ingancin maganin Korona da suka hada, Najeriya ma ba a barta a baya ba wajen hadawa da yin nata gwajin…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
A yayin da kasashen Turai ke cigaba da yin gwaje-gwaje ingancin maganin Korona da suka hada, Najeriya ma ba a barta a baya ba wajen hadawa da yin nata gwajin…
India ta kafa tarihi mafi muni a duniya na fuskantar karuwar masu kamuwa da cutar corona bayanda ma’aikatar lafiyar kasar ta bayyana gano karin mutane dubu 78 da 761 da…
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ICPC a Najeriya, to soma bincikar manyan jami’an hukumar raya yankin Niger Delta NDDC, kan zarge-zargen halasta kudaden haramun da kuma sace…
Najeriya ta aika wa gwamnati da mahukuntan kasar Ghana da sakon jan kunne sakamakon muzgunawa dan Najeriya da ƙasar ke yi. Ministan yada Labarai, Lai Mohammed yayi wannan gargadi ta…
Kungiyar Kwato Hakki da Sa-ido Kan Hana Rashawa da kididdiga(SERAP), ta maka Shugaba Muhammadu Buhari a Babbar Kotun Tarayya, Abuja, inda ta nemi ta tilasta wa Shugaba Muhammadu Buhari bayyana…
Akalla Mutane 3 ne suka mutu a hadarin jirgi mai saukar ungulu da yayi a Legas A yanzu haka dai Kwararrun Jami’an sashin hadurran jirgin sama a Najeriya, suna kaddamar…
Labarai Da Dumi Duminsa Gwamnan Jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya goyi bayan hukuncin kisa, da aka zartarwa Mawakin nan, Wanda aka samu da lefin yin kalaman batanci ga…
Daga Bashir Muhammad Tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Batcelona kuma dan Asalin kasar Brazil Ronadldinho ya kammala zaman kurkuku da yayi na tsawon wata shida. Tun farko dai…
Dakarun Sojin Najeriya karkashin atisayen Operation Sahel Sanity, sun damke yan bindiga akalla 150 kuma sun hallaka daya a jihar Zamfara. Mukaddashin diraktan harkokin yada labarai rundunar, Birgediya Janar Benard…
Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi zargin ‘yan Jam’iyyar Democrat na shirin tafka magudi a zaben shugaban kasar da zai gudana cikin watan Nuwamba mai zuwa. Donald Trump wanda…