Ganduje ya ƙaddamar da motocin sufuri guda goma cif a Kano
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ƙaddamar da motocin hawa na gwamnatin Kano wato Kano Line guda goma. Yayin da yake jawabin lokacin da yake ƙaddamar da motocin, Ganduje ya yabawa shugaban kamfanin zirga zirga na Kano Line bisa…
Tun kafin na zama gwamna ƴan Boko haram suke kawomin hari – Zulum
Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum ya ce ya sha fama da irin hare-hare da ake kai masa ba tun yanzu ba, kuma hakan ba zai sa ya fasa gudanar da ayyukansa ba. Ya ce tun yana matsayin kwamishina yake…
Ambaliyar ruwa ta hallaka mutane 40, dubbai kuma sun rasa muhallinsu
Akalla mutane 40 suka rasa rayukansu sakamakon ambaliyar ruwan sama a jihar jigawa. Hukumar bada agajin gaggawa a jihar SEMA ita ta bayyana hakan kamar yadda babban sakataren hukumar Alhaji Sani Babura ya bayyana. Ya ce hukumar ta shirya tsaf…
An saka ranar komawa makarantu a Katsina
Gwamnatin jihar Katsina ta bayyana cewa daliban makarantar firamare da sakandire a jihar za su koma makaranta daga ranar 5 ga watan Oktoba mai kamawa. Kwamishinan ilimi a jihar Dakta Lawal Charanchi ne ya bayyana hakan ga manema labarai a…
Mutanen da suka ƙona ofishin ƴan sanda sun shiga hannu
Rundunar ƴan sandan jihar katsina ta tabbatar da kama mutane 40 waɗanda ake zargi da ƙona ofishin ƴan sanda. Fusatattun mutanen da suka yi zanga zanga tare da rufe babban titin Jibia a Katsina, sun bankawa ofishin ƴan sanda da…
An buƙaci a yafewa wanda yayi ɓatanci ga Annabi a Kano
Wasu a ƙungiyar kare hakkin dan adam na majalisar dinkin duniya sun bukaci a saki matashin da yayi batanci ga annabi S.A.W. Cikin wata sanarwa da kwararru guda 10 kan kare hakkin dan adam suka fitar, sun nemi a soke…
Luguden wuta ya sa wasu mayaƙan Boko Haram sun miƙa wuya ga sojoji
Akalla mayakan kungiyar boko haram 13 ne suka mika wuya ga rundunar sojin najeriya a jihar Borno. Mayakan boko haram 13 tare da mata da yayansu guda 23 ne suka mika kansu ga rundunar sojin a karamar hukumar bama. Mai…
Tsalala gudu a kan titi yayi sanadiyyar mutuwar direban wata mota
Wani direban mota ya rasa ransa a sanadiyyar wani hatsarin mota da ya faru a kan titin Abuja zuwa lokoja. Direban motar kirar Sharon, motar ta kwace a hannunsa ne a yayin da yake tuƙi a daidai lokacin da wata…
Gwamnatin tarayya ta janye ƙarin kuɗin wutar lantarki
A sakamakon janye ƙarin farashin ƙungiyar kwadago ta janye yajin aikin da ta shirya tsunduma a yau. Gwamnatin tarayya ta janye ƙarin kuɗin wutar lantarki a daidai lokacin da ƙungiyar kwadago ta shirya tsunduma yajin aiki. Ƙaramin ministan kwadago a…
A karo na uku – Yau ma an sake kaiwa gwamnan Borno hari
A karo na uku ƙungiyar Boko Haram ta sake kaiwa gwamnan jihar Borno Babagana Umara azulum hari. Wannan dai karo na uku kenan da ƙungiyar Boko Haram ke kaiwa gwamnan hari. An buɗewa tawagar gwamnan wuta a yayin dawowarsa daga…