Shin ka/kin iya karatu da rubutu cikin Harshen Hausa? sannan ka/kina cikin rukunin masu shekaru 20 zuwa 30?

Kana/Kina da damar bada gudunmawarka/ki wajen aikin da mujallar Matashiya ke oarin cike gurbi na gabatar da ayataccen shiri don amfanin al’umma.
Idan kana/kina da sha’awar yin wannan aiki za ka iya aika sako ta hanyar Email a mujallarmatashiya@gmail.com ka/ki rubuta cikakken suna, Adireshi, aramar Hukuma, Jiha da kuma kasa sai lambar waya.

Ka tabbata a shirye ka/kike don bawa al’ummar da kake tare da su gudunmawa don kyautata rayuwarsu
