Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bayyana kaɗuwarsa a bisa rasuwar Dakta Marliya Zayyana wadda ke duba lafiyar iyalinsa.

Muhammadu Buhari ya ce rashi ne babba a wajen sa ganin yadda suke da kusanci da litikar.

Cikin sanarwar da Mataimakin shugaban ƙasa na musamman a kan kafafen yaɗa labarai Mallam Garba hehu ya fitar, ya ce shugaba Buhari na miƙa ta aziyya ga iyalai da ahalin mariyayiyar.

Koda yake akwai ɗan uwan mamaciyar dakta Suhayb Rafin daɗi wanda ke duba shugan ƙasa Buhari.

Leave a Reply

%d bloggers like this: