Ina masu sha’awar koyon aikin jarida ko ɗaukar hoto mai motsi da mara motsi?

Mujallar Matashiya za ta bada horo ga matasa maza da mata waɗanda suke da sha’awar koyon aikin jarida kyauta.

Za’a fara karbar bayanai daga yau litinin 7 9 2020 zuwa ranar lahadi, kuma za’a fara bada horon ne daga mako mai zuwa.

Hanzarta ka/ki aika bayananka/ki ta hanyar email mujallarmatashiya@gmail.com

Da farkon saƙon ku rubuta horo a kan aikin jarida ko daukar hoto.

Bayanan da za a aika sune kamar haka.

Suna

Karamar hukuma

Jiha

Ƙasa

Lambar waya/email.

domin karin bayani za ku iya kiran lamba 08096399266.

Leave a Reply

%d bloggers like this: