Mujallar Matashiya ta karrama mutane 13
Mujallar Matashiya ta zaɓo wasu daga cikin muhimman mutanen da suke bata gudunmawa tare da karramasu. 1, An karrama kwamishinan ƴan sandan jihar Kano Habu A. Sani a bisa yadda…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Mujallar Matashiya ta zaɓo wasu daga cikin muhimman mutanen da suke bata gudunmawa tare da karramasu. 1, An karrama kwamishinan ƴan sandan jihar Kano Habu A. Sani a bisa yadda…
Gwamnan jihar Kano ya yabawa mutanen Kano a bisa ƙin karbar tsarin zanga zangar END SARS da ta haifar da tarzoma a jihohi da dama. Hakan na ƙunshe cikin sanarwar…
Rundunar ƴan sandan jihar katsina ta tabbatar da mutuwar mutane 17 a jihar. An hallaka mutane a garin Diskuru, da Ɗandume bayan ƴan bindigan sun shiga garin. Mai magana da…
Babban sakataren yaɗa labaran mai girma gwamnan Kano Mallam Abba Anwar ya ce zuwan Mujallar Matashiya ya sanya tsofaffin ƴan jarida sun duƙufa wajen dogaro da kansu ta hanyar buɗe…
Shugaban rukunin gidajen gonar Nana Farms Nigeria LTD Alhaji Muhammad Aminu Adamu wanda aka fi sani da Abba Boss ya ce tsarin tafiyar DAMARKA NA HANNUNKA ba iya siyasa ya…
Cibiyar dakile yaduwar cutuka a Najeriya NCDC ta bayyana cewar mutane 4308 ne suka rage masu cutar mashakon numfashi ta Korona. Adadin mutanen ya karu ne bayan an samu Karin…
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya miƙa sunan Farfesa Mahmood Yakubu a matsayin shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa INEC. Hakan na ƙunshe a sanarwar da mai magana da…
Shugaban ƙasar Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewar kayan abincin da matasa suke wawashewa ba na gwamnati bane. Hakan ya fito daga bakin mai magana da yawunsa Mallam Garba Shehu…
Aƙalla mutane 200 mujallar Matashiya ta yaye bayan ta kammala basu horo kyauta a kan sana o in dogaro da kai. Matasa maza da mata ne suka amfana da sana…
An saka dokar hana fita a jihar Adamawa bayan an buɗe ɗakin tara abinci a jihar. Kakakin rundunar yan sandan jihar Adamawa DSP Suleiman Yahaya Nguroje ne ya fitar da…