Tsohon mataimaki shugaban Najeriya Atiku Abubakar   ya yabawa matasan kasar nan kan yin kwazo wajen wasanni da suke yi a kasashen duniya.

Atiku Abubakar ya bayyana hakan ne yayin da yake  taya yan Najeriya murna cika shekaru 60 da samun yanci kai.

Atiku Abubakar yace matasan najeriya jajirtattune idan akayi la’akari da irin gudunmawar da suke bayawa kasa a koda yaushe.

Sannan ya bayyana cewa matasan Najeriya sunyi fice musammnan a bangaren wasannin kwallon kafa dama wasu fannonin.

Leave a Reply

%d bloggers like this: