Kwamishinan ƴan sandan jihar Kano Habu A Sani ne ya ƙaddamar da shirin a ranar Juma’a.
Rundunar ƴan sanda ta ƙasa haɗin gwiwa da ƙungiyar DHS International ne suka samar don tabbatar da tsarin aikin ƴan sanda da al umma a aikace.
Za a ke koyawa matasa sana a tare da basu tallafi musamman mata da matasa, sai kuma marayu.
Za ku iya kallon cikakken rahoton a ƙasa