Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya umarci hukumar zaɓe ta jihar Kkano da kada ta goyi bayan kowanne ɓangare. Hakan ya fito daga bakin gwamnan...
Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun sace wasu manoma a jihar Katsina. Aƙalla manoma 22 aka sace a gonakinsu a sabon garin Mallamawa na...