Fitaccen ɗan jarida ne wanda aka haifeshi a garin getso ƙaramar hukumar Gwarzo a jihar Kano.
Shine wakilin gidan Rediyo Najeriya Kaduna na farko a Kano.
Yayi aiki da kafar yaɗa labarai ta Radio Najeria Kaduna, sannan ya yi aiki da gidan jaridan BBC a Birnin Landan.
kalli cikakken bayani daga bakin Alhaji Halilu Ahmad Getso idan kuka dannan Blue ɗin rubutun gaba
https://studio.youtube.com/video/ZTd38UM744w/
https://studio.youtube.com/video/ZTd38UM744w/