Ya kamata mata suyi koyi da kishin matan manzon Allah
An yi kira ga mata da su kasance masu koyi da matan manzon Allah cikin zamantakewar aurensu. Dakta Zahra u Muhammad Umar ce ta bayyana hakan a cikin shirin Zamantakewar…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
An yi kira ga mata da su kasance masu koyi da matan manzon Allah cikin zamantakewar aurensu. Dakta Zahra u Muhammad Umar ce ta bayyana hakan a cikin shirin Zamantakewar…
Ƴan sanda a jihar Akwa Ibom sun kama wata Eka Ime bisa zargin hallaka mahaifiyarta. Al amarin ya faru a ranar juma ar da ta gabata, ta hallakata ta hanyar…
Gwamnan jihar Kano ya sha alwashin kammala aikin titin da ya jama’a suka daɗe suna kuka a kansa wanda ya tashi daga Rimin Gado zuwa Gulu har Jeli. Gwamna Abdullahi…
Wani matashi mai suna Anas Sa’idu mazaunin garin kwanar ɗan gora a Kano ya buƙaci a ratayeshi a gaban jama’a bayan an kamashi da aikata laifin garkuwa da wani kuma…
Ƙungiyar masu kiwon kaji ta ƙasa a Najeriya ta koka a bisa hauhawar farashin kayan abinci a ƙasar. A yayin taron manema labarai da suka gudanar a yau, shugaban ƙungiyar…
Rundunar yan sanda a jihar Ibadan ta kama wata Emila Sunday da ta yi yunkurin siyar da jaririnta dan watanni uku Emila mai shekaru 21 a duniya ta yi cinikin…
Gwamnatin jihar Sokoto ta bayyana dokar ɗaurin rai da rai ga duk wanda aka kama da laifin fyaɗe a jihar. Gwamnan jijhar Aminu Waziri Tambuwal mne ya bayyana hakan yayin…
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewar gwamnatinsa ta kashe biliyan ɗaya da miliyan ɗari takwas 1.8 kuɗin makarantar ɗalibai da ke karatu a jami’o’i nagida da na…
Tsohon shugabanƙaar Nijar Tanja Muhammadu ya rasu a babban birnin Nijar wato Yamai. Kafin rasuwarsa yakasance tsohon soja a ƙasar kuma yana daga cikin mutanen da suka yi juyin mulki…
Gwamnan jihar Kano ya bada umarni ga hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe ta jihar Kano don bibiya da sa ido wajen biyan kuɗin makarantar ɗaliban jihar Kano da ke karatu a Faransa.…