Ya kamata mata suyi koyi da kishin matan manzon Allah
An yi kira ga mata da su kasance masu koyi da matan manzon Allah cikin zamantakewar aurensu. Dakta Zahra u Muhammad Umar ce ta bayyana hakan a cikin shirin Zamantakewar Ma aurata da ake gabatarwa a Mujallar Matashiya. Ta ce…
Ko a jikina – Inji matar da ta sassara mahaifiyarta bayan ƴan sanda sun kamata
Ƴan sanda a jihar Akwa Ibom sun kama wata Eka Ime bisa zargin hallaka mahaifiyarta. Al amarin ya faru a ranar juma ar da ta gabata, ta hallakata ta hanyar sassara jikinta. Wani da lamarin ya faru a kan idonsa…
Ganduje zai gwangwaje ƴan Rimin Gado da shimfiɗeɗiyar kwalta har Jeli
Gwamnan jihar Kano ya sha alwashin kammala aikin titin da ya jama’a suka daɗe suna kuka a kansa wanda ya tashi daga Rimin Gado zuwa Gulu har Jeli. Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ne ya bayyana hakan yayin da ya je…
So nake a ratayeni a gaban jama’a – Mai garkuwa da mutane
Wani matashi mai suna Anas Sa’idu mazaunin garin kwanar ɗan gora a Kano ya buƙaci a ratayeshi a gaban jama’a bayan an kamashi da aikata laifin garkuwa da wani kuma ya hallakashi. Matashin ya yi garkuwa da shi ne a…
Muna cikin mawuyacin hali – Ƙungiyar masu kiwon kaji ta ƙasa
Ƙungiyar masu kiwon kaji ta ƙasa a Najeriya ta koka a bisa hauhawar farashin kayan abinci a ƙasar. A yayin taron manema labarai da suka gudanar a yau, shugaban ƙungiyar ya bayyana cewar manoma kaji na cikin tsaka mai wuya….
Wata mata ta cefanar da jaririnta dubu 150
Rundunar yan sanda a jihar Ibadan ta kama wata Emila Sunday da ta yi yunkurin siyar da jaririnta dan watanni uku Emila mai shekaru 21 a duniya ta yi cinikin jaririn nata kan kudi naira dubu dari da hamsin. Yan…
Ɗaurin rai da rai da tarar miliyan guda ga duk wanda aka samu da aikata laifin fyaɗe
Gwamnatin jihar Sokoto ta bayyana dokar ɗaurin rai da rai ga duk wanda aka kama da laifin fyaɗe a jihar. Gwamnan jijhar Aminu Waziri Tambuwal mne ya bayyana hakan yayin ƙaddamar da sashen cibiyar lura da masu aikata laifukan fyaɗe…
Kusan naira biliyan biyu muka kashe bashin kudin makarantar ɗalibai a Kano – Ganduje
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewar gwamnatinsa ta kashe biliyan ɗaya da miliyan ɗari takwas 1.8 kuɗin makarantar ɗalibai da ke karatu a jami’o’i nagida da na waje. Gwamnan ya bayyana hakan ne yayin zaman majalisar zartarwa…
Tsohon shugaban ƙasar Nijar Tanja Muhammadu ya rasu
Tsohon shugabanƙaar Nijar Tanja Muhammadu ya rasu a babban birnin Nijar wato Yamai. Kafin rasuwarsa yakasance tsohon soja a ƙasar kuma yana daga cikin mutanen da suka yi juyin mulki a shekarar 1974. Ya mulki ƙasar a mulkin farar huladaga…
Ganduje ga Muhuyi – A saka ido wajen biyan kudin ɗaliban da ke ƙasar waje
Gwamnan jihar Kano ya bada umarni ga hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe ta jihar Kano don bibiya da sa ido wajen biyan kuɗin makarantar ɗaliban jihar Kano da ke karatu a Faransa. Zunzurutun kuɗin ya kai naira miliyan sittin da bakwai da…