Tsohon shugabanƙaar Nijar Tanja Muhammadu ya rasu a babban birnin Nijar wato Yamai.

Kafin rasuwarsa yakasance tsohon soja a ƙasar kuma yana daga cikin mutanen da suka yi juyin mulki a shekarar 1974.

Ya mulki ƙasar a mulkin farar huladaga shekarar 1999 zuwa 2010.

Ya rasu  a yau kuma yana da shekaru 82 a duniya.

Leave a Reply

%d bloggers like this: