Hukumar kare fararen hula a Najeriya NSCDC reshen jihar Ondo ta kama wani mutum mai shekaru 50 bisa zargin yiwa wasu yara biyu fyade. Kwamandan hukumar...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya jagoranci tawagar wakilai a ɓangaren al’umma daban daban don ziyarar ta’aziyya jihar Borno. Sun kai ziyarar ta’aziyya ne fadar...
Tare da Yahaya Bala Fagge Wasu da ba’a san ko su wanene ba sun kashe mataimakin Kwamishinan yan sanda na jihar Cross River mai suna ACP...