Gwamnatin Jihar Kaduna ta saka ranar Laraba 16 ga watan Disamba a kammala jarrabawa domin sake za a rufe makarantu

Wannan sanarwan ta fito ne daga ma’aikatar Ilimi ta Jihar mai ɗauk da a hannun kwamishinan Ilimi na jihar, yace za a dakar da dukkan wata koyarwa a makarantar Sakandare, Jami’oi da kuma kwalejoji a faɗin Jihar.
Wannan na zuwa ne bayan sake bazamowar annobar Korona a karo na biyu

sannan an bukaci da su koma karatu ta wasu hanyoyin da suka haɗa da Radio, Talabijin, sai kuma yanar gizo-gizo
