Wasu da ake zargin mayaƙan ƙungiyar Boko Haram ne sun hallaka mutane bakwai a wani ƙauye da ke ƙaramar hukumar Jere a jihar Borno. An kashe...
Hukumar lura da tuƙi a jihar Kano Karota ta kama wani Ekennah Okechuku da ke safarar tabar wiwi mai tarin yawa Hukumar ta miƙa motar da...
Rundunar yan sanda a jihar Edo ta gurfanar da wani Chibuke Njokwu bisa zargin cizon budurwarsa a mamanta. Matashin mai shekaru 25 a duniya ya ciji...