Boko Haram Sun Kashe Sojoji A Chibok, Tare Da Ƙona Gidaje 40
Aƙalla mutane 7 aka kashe yayin da sojoji da dama suka samu raunI bayan wani hari da ƙungiyar Boko Haram ta kai wani ƙauye a Chibok. Mayaƙan sun yi tsinkaye ne a wani sansanin sojoji da ke kuda wani ƙauye…
Hauhawar Korona – Akwai Yiwuwar Sake Saka Dokar Kulle A Najeriya
Gwamnatin tarayyar Najeriya na duba yiwuwar sake saka dokar kulle a wasu jihohin ƙasar bisa la’akari da hauhawar masu kamuwa da cutar Korona. Mai lura da ayyukan kwamitin fadar shugaban ƙasa kan cutar Korona Dakta Sani Aliyu ne ya bayyana…