#BIDIYO – Ɓoyayyen Al’amari A Kan Zaɓen Ƙananan Hukumomi Na Kano
Wannan wani sirri ne da ya kamata ku sani a kan zaɓen ƙananan hukumomi da ke ƙaratowa a jihar Kano. Wannan bidiyo zai taimakaa muku wajen gane wanda ya dace ku zaɓa a matsayin shugaban ƙaramar hukuma ko kansila.
Boko Haram Sun Kashe Sojoji Shida Bayan Sojojin Sun Hallaka Boko Haram 26
Wani rahoto da ke fitowa daga jihar Yobe a gabashin Najeriya na nuni da cewa mayaƙan Boko Haram sun hallaka sojoji shida a wani harim bam. Harin ya biyo bayan sojoji sun hallaka mutane 26 da ake zargi mayakan ƙungiyar…