Students from Government Senior Collage Lagos wearing face mask to protect against coronavirus attend lectures inside a class room in Lagos Nigeria, Tuesday, Aug. 4, 2020. Nigeria officials resumed both public and private schools on Monday for students following months of closure to curb the spread of coronavirus. (AP Photo/Sunday Alamba)/XSA114/20217510933758//2008041621

A daidai lokacin da ake komawa makarantu a Najeriya.

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta gargaɗi shugabannin makarantu da su dakatar da tambayar takardar gwajin cutar Korona ga ɗalibai da iyayen yara.

Gwamnatin ta gargaɗi masu makarantun sun dakatar da buƙatar shaidar gwajin cutar kafin ɗalibai shiga makaranta.

Cikin wata sanarwa da mai Magana da yawun ma aikatar ilimi ta ƙasa Ben Goong ne ya bayyana haka cikin wata sanarwa da ya fitar.

Ya ce gwajin ɗumamar yanayin mutane aka amincewa makarantun su yi kuma wani abu saɓanin hakan na iya zama keta hurumin gwamnatin.

A yau Litinin aka koma makarantu a Najeriya bayan hutun dole da aka tafi bisa ɓullowar cutar Korona a Karo na biyu.

Leave a Reply

%d bloggers like this: