Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum ya ce takwaran sa na Bauchi Bala Muhammad na shirin komawa jam’iyyar APC.

Gwamna Zulum ya ce wannan ne karo na huɗu da su ke zama a kan batun komawa jam’iyyar.

A yayin taron da ƙungiyar gwamnonin gabashin Najeriya ta shirya a yau, Zulum ya ce ya samu kwarin gwiwar haka ne daga magoya bayan sa.

Gwamnan Buchi Bala Muhammad na da magoya baya wanda ya kayar da takwaran sa na jJjam’iyyar APC a yayin zaɓen 2019.

Leave a Reply

%d bloggers like this: