Miyetti Allah Ta Buƙaci A Hukunta Duk Mai Hannu Wajen Kashe Fulani A Kudu
Ƙungiyar Miyetti Allah ta ta buƙaci gwamnatin Najeriya da ta ɗauki mataki a kan mutanen da ke halaka Fulani makiyaya a kudancin ƙasar. Mai Magana da yawun ƙungiyar Sakeh Alhassan…