Gwamnan jihar Ebonyi David Umahi ya buƙaci Fulani makiyaya da su ƙauracewa jihar a wannan lokaci. Gwamna ya bayyana hakan ne a yayin zaman majalisar zartarwa...
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da kai wa masu garkuwa da mutane magunguna a cikin daji. Gwamnatin jihar...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya amince da tsarin ƙungiyar gwamnoni a kan tsarin bai wa ma’aikatan shari’a damar cin gashin kan su. A sakamakon...