A Kaduna ɗalibai 14 waɗanda ƴa bindiga su ka sace a jami’ar nan mai zaman kanta ta Greenfield sun shaki iskar yan a yau Asabar.

A yammacin yau aka saki ɗaliban a wani ƙauye da ke yankin babbar hanyar Kaduna zuwa Abuja.

Shugaban ƙungiyar iyayen ɗaliban da aka sace Markus Zamani yace suna gab da karɓar ɗaliban a yau.

Iyayen ɗaliban sun bayyana cewar ssai dais u ka biya kudin fans kfin sakin ɗaliban.

Ƴan bindigan da su ka sace ɗaliban sun kashe wasu daga ciki kafin daga bisani a sananta da su.

Sama da wata guda ɗaliban su ke hannun ƴan bindiga bayan daga bisani su ka shaƙi iskar yanci.

 

Leave a Reply

%d bloggers like this: