Ƴan bindgan sn shigagrin ne a daren ranar Alhamis sannansu ka aace mata da ƙananan yara a Ɗansadau ta jihar Zamfara.

Maharan sun shiga garin ne tare da shiga gidaje su na fito da matan aure da ƙananan yara su ka tafi da su.

Mazauna garin sun shiga firgici a dangane da lamarin.

Sun shiga garin ne ɗauke da manyan bindigogi sannan su ka afka gidajen mutane.

A jiya ne dai Najeriya ta karɓi rukunin farko na jiragen yaƙi wanda ta siyo daga ƙasashen waje.

Jihar Zamfara na daga cikin jihohin da ake fama da hare-haren ƴan bindiga a arewa maso yammacin Najeriya.

Leave a Reply

%d bloggers like this: