Gwamnatin jihar Sokoto ta katse layukan sadarwar waya na kira a jihar.

An katse hanyar sadarwar layukan waya ne a ƙananan hukumomi 14 na cikin jihar .
Mai magana da yawun gwamnatin jihar Muhaammad Bello ya ce an toshe layukna ne a wani salo na ci gaba da yaki da yan bindiga a jihar.

Ƙananan hukumomi 14 na jihar layukan wayar sun kasance ba sa tafiya.

Wannan wani mataki ne da gwamnonin jihohi ke ɗauka don magance matsalar tsaro a jihohin su.
Makonni biyu aka shafe da toshe layukan sadarwar kira a Zamfara