Gwamnatin tarayyar Najeriya za ta amince wa kamfanonin samar da wutar lantarki na NERC da su yi kari kudin wutar. NERC ta bayyana cewa ta umarci...
Majalisar dinkin duniya ta yi Allah wadai da kisan wasu mutane a kasar Sudan. Majalisar ta zargi sojojin kasar da yin amfani da harsashi mai kisa...
Akalla mutane 121 ne su ka kamu da cutar amai da gudawa yayin da aka samu wasu uku su ka mutu a sanadin cutar a jihar...
Rahotanni daga jihar Sokoto na tabbatar da mutuwar wasu mutane 14 yayin da yan bindiga su ka kai hari a karamar hukumar Sabon Birni ta jihar....
Hukumar kula da jiragen kasa a Najeriya sun fara yajin aiki har na tsawon kwanaki uku a yau Alhamis. Ma’aikatan hukumar sun bayyana cewa ya kamata...