Shugaban kamfanin haɗa magunguna na Moderna a kasar Amurka ya ce ba lallai ne rigakafin korona ta yi tasiri a kan cutar Omicron ba.

Shugaban kamfanin Stephanie Bancel ya ce rigakafin ba lallai ne ta yi tasiri a kan sabon nau’in cutar ba.
Jaridar Financial Times ta ce shugaban ya ce ba a iya tantance yadda rigakafin za ta yi aiki ba.

A halin yanzu dai an smau mutane 42 masu ɗauje da sabon nau’in cutar Korona samfurin Omicron.

Anfara samun cutar ne a kasar Afrika ta Kudu.