Wasu da ake zargin ƴan bindiga ne sun sace wasu yan kasuwa a hanyar Birnin Gwari.

Maharan sun tare motocin matafiyan ne a safiyar yau Laraba sannan su ka sace matafiyan da su ka nufi jihar Kano.

Leave a Reply

%d bloggers like this: