Matuƙa babur mai ƙafa uku wanda aka fi sani da Adaidaita Sahu sun janye yajin aiki a yau.

Su su ka sanar da hakan a yayin taron manema labarai yau.

Ƙarin bayani na nan tafe.

Leave a Reply

%d bloggers like this: