Rahotanni na nuni da cewar tsagin gwamna Ganduje sun yi nasara a kotun ɗaukaka kara bayan da su ka ɗaukaka kara a kan hukuncin kotu da ta ba su rashin nasara.

Tun da farko shugabancin jam’iyyar APC tsagen Malam Ibrahim Shekarau ne su ka shigar da ƙara a kan zaɓen da aka gudanar na shugabancin jam’iyyar a shekarar da ta gabata.

Bayan tabbatar da nasarar da aka yi a kotu tsagen gwamna Ganduje su ka ɗaukaka kara kuma aka sake tabbatar da nasarar bangaren Malam Ibrahim Shekarau.

Tuni uwar jam’iyyar ta kara ta yi kokarin yin sulhu a bangarorin biyu wanda kowanne ya mika bukatarsa.

A tsarin jam’iyyar APC gwamna a gari shi ke jagoranta sai dai tsagen Malam Ibrahim Shekarau sun nuna rashin gamsuwa da wannan tsarin.

Tsagen malam

 

Leave a Reply

%d bloggers like this: