Labaran da su ke riskarmu a halin yanzu na nuni da cewar majalisar dokokin jihar Zamfara ta tsige mataimakin gwamnan jihar Mahdi Aliyu daga mukaminsa.

Yan majalisar sun tsige mataimakin gwamnan a zaman da su ka yi a yau.

Tun a baya yan majalisa kusan 20 su ka rattaɓa hannu don nuna goyon baya a kan tsige mataimakin gwamnan.

A na zargin mataimakin gwamnan da aikata wasu laifuka wamda tsigeshin zai bayar da cikakkiyar dama domin bincike a kan sa.

 

Leave a Reply

%d bloggers like this: