Sojojin Najeriya Sun Ragargaji Yan Bindiga A Kaduna
Rundunar sojin Najeriya ta ce ta hallaka ƴan bindiga fiye da 30 a wasu hare-hare da su ka kai musu ta sama a Kaduna. Hakan na ƙunshe a wata sanarwa…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Rundunar sojin Najeriya ta ce ta hallaka ƴan bindiga fiye da 30 a wasu hare-hare da su ka kai musu ta sama a Kaduna. Hakan na ƙunshe a wata sanarwa…
Mutane 45 daga cikin mayaƙan ISWAP ne su ka rasa rayukansu yayin da mayaƙan Boko Haram su ka farmakesu a a raewa maso gabashini yaka da ƙasar Chadi. Harin da…
Hukumar hana cunkoson ababen hawa a jihar Kano Karota za ta ci gaba da kama masu adaidaita sahun da ba su rubuta koriyar lamba baro-ɓaro a jiki ba. Jami’in hulɗa…
Gwamnatin tayarayyar Najeriya ta yi zargi wasu da haɗa fitina wajen saka haddasa zanga-zanga a faɗin ƙasar. Minsitan yada labarai da al’adu a Najeriya Alhaji Lai Mohammed ne ya bayyana…
Gwamnatin tarayya ta ce har yanzu ta na ci gaba da aiki tuƙuru domin tabbatar da cewar ta ciƙa manufofin ta na samar da aikin yi, yaƙi da cin hanci…
Wasu da ake kyauta zaton ƴan bindiga ne sun kai hari garin sarkin Pawa a ƙaramar hukumar Munya ta jihar Neja tare da sace wasu masu ibada a cikin wata…
Kimanin mutane 50 ne su ka rasa rayukansu yayin da aka yi garkuwa da wasu da dama a wani harin ƴan bindiga da su ka kai ƙaramar hukumar Giwa ta…
Rundunar sojin Najeriya ta gano wani jirginta da ya ɓace a cikin dajin sambisa n ajihar Borno. Rundunar sojin ta gano jirgin bayan watanni 11 da su ka gabata wanda…
Wata babbar kotu a jihar Legas ta wake wata mai suna Mary Alilu bayan an zarge ta da hallaka mijinta. Gwamnatin jihar ce ta gurfanar da wadda ake zargi a…
Hukumar Hisbah a jihar Kano ta sami nasarar kama wasu mata masu ƙananan shekaru a rukunin unguwar Nassarawa ta jihar. Mai magana da yawun hukumar Lawal Ibrahim Fagge ya tabbatarwa…