Shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta ɗaga ranar zaɓen shugaba ƙasa da na gwamnoni a Najeriya.

Shugaban hujumar Farfesa Mahmood Yakubu ne ya sanar da cewar sun ɗaga ranar da za a yi zaɓukan ne domin cika dukkan dokar da aka tanadarwa hukumar a shekarat da ta gabata.

Za a gudanar da zaɓen shugaban ƙasa da ƴan majalisar wakilai da kuma sanatoci a ranar 25 ga watan Fabrairun shekarar 2023sai zaɓukan gwamnoni da ƴan majalisar jiha wanda za a yi a ranar 11 ga watan Maris ɗin shekarar 2023.

 

Leave a Reply

%d bloggers like this: