Sama Da Biliyan 500 Ake Kashewa Wajen Shan Taba Sigari A Najeriya
A Wani Rahoto da aka Fitar ya tabbatar da cewar Taba Sigari na Hallaka Mutane 29,000 a Najeriya a Kowacce Shekara. Wani rahota kan tattalin arzikin kasashen Afrika ya yi…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
A Wani Rahoto da aka Fitar ya tabbatar da cewar Taba Sigari na Hallaka Mutane 29,000 a Najeriya a Kowacce Shekara. Wani rahota kan tattalin arzikin kasashen Afrika ya yi…
Hukumar daƙile cin hanci darshawa a Najeriya ta ce ta sake gano wasu maƙudan kuɗaɗe da dakataccen akantan Najeriya ya yi sama da faɗi da su. Binciken da hukumar yaki…
Hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa a Najeriya (EFCC), ta gurfanar da tsohon Gwamnan Jihar Imo, Sanata Rochas Okorocha, mai neman takarar shugaban kasa, a kotu…
Hukumar daƙile cutuka masu yaɗuwa a Najeriya NCDC ta tabbatar da ɓullar cutar ƙyandar biri a Najeriya. Hukumar tace an gano masu ɗake da cutar tun daga ranar 1 ga…
Masu hayar babur a jihar Legas sun roƙi gwamnatin jihar ta sasdauta musu dokar hana hayar babura a ƙanann hukumomi shida da wasu titunan jihar. Shugaba ƙungiyar Musa Haruna Gazama…
Wasu da ake kyauta zaton ƴan bindiga ne sun hallaka shugaban hukumar ƙidaya a Najeriya tare da yin awon gaba da ƴaƴansa. An hallaka Zakari Umaru-Kingbu a jihar Nassarawa tare…
Tsohon Sanata kuma ɗan takarar gwamna, Shehu Sani, ya soki sakamakon zaɓen fidda gwani na gwamna da jam’iyyar PDP ta gudanar a jihar Kaduna. Sani ya yi zargin cewa cin…
An yanke wa wani rago hukuncin daurin shekaru uku a gidan gyaran hali bayan an rahoto cewa ya tunkuri wata mata hakan kuma ya yi sanadin mutuwarta. Ragon ya kai…
Yayin da Mujallar matashiya ta tattaro muku rahoron jerin ƴan takarar da suka tsallake, kana suka samu tikitin yin takarar gwamna a jihohinsu a ƙarƙashin inuwar jam’iyyar ta PDP. Duk…
Jami’an gidan yari na tunanin mayar da ɗan sandan da aka dakatar Abba Kyari zuwa gidan yarin Kuje bayan da wasu fursunoni suka kusa kashe shi, waɗanda suka zarge shi…