Wata babbar Kotun jihar Ogun ta ba da umarnin tsare mataimakin Sufeta Janar na ƴan sanda, hedkwatar shiyya ta 2, Onikan, jihar Legas da kuma Sufurtanda,...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Ƙasa (INEC) ta ce za ta dakatar da aikin rajistar kada ƙuri’a ta yanar gizo a ranar 30 ga watan...
Shugaban Kwamitin Majalisar Dattawa mai kula da harkokin sufurin jirgin kasa, Sanata Abdulfatai Buhari, ya nuna damuwarsa a kan yadda aka kasa ceto wadanda harin jirgin...
Shugaba Muhammadu Buhari ya umurci dukkan ministocinsa da ke son yin takara a zaɓen 2023 da su ajiye aikinsu kafin ranar Litinin 16 ga watan Mayun...
Kimanin mutum biyar ne suka rasa rayukansu yayin da mutane da yawa suka jikkata bayan saukar wani mamakon ruwan sama mai tafe da kakkarfar iska da...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bukaci masu neman mulki a siyasa su sauka daga mukamin da su ke. Shugaban ya nemi masu rike da mukamai a...
Fadar shugaban ƙasa a Najeriya ta ce shugaba Muhammadu Buhari zai miƙa ragamar mulkin ƙasar a ranar 29 ga watan Mayun shekarar 2923. Hakan na ƙunshe...