Fadar shugaban Ƙasa ta sanar da cewa a yau Litinin ne shugaban Ƙasa muhammadu Buhari zai kawo ziyara kano.

Ana ganin cewa ziyarar nada nasaba da fashewar Gas a Unguwar sabon Gari a makon daya gabata
A ɓangare guda kuma ana ganin ziyarar ta haɗa da abinda ya shafi shirye-shiryen zaɓen fidda gwani da jam’iya mai mulki APC zata gudanar a ranar 29 ga watan Mayu.

Cikakken bayani yana nan tafe…
