‘Yan Bindiga Sun Kashe Rayuka 17, Sun Sace ‘yan China Hudu a Neja
A kalla rayuka 17 sun salwanta bayan wadanda suka samu matsanantan raunuka yayin da ‘yan ta’adda suka kai farmaki mahakar ma’adanan da ‘yan kasar Sin ke kula dashi tsakanin Ajata…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
A kalla rayuka 17 sun salwanta bayan wadanda suka samu matsanantan raunuka yayin da ‘yan ta’adda suka kai farmaki mahakar ma’adanan da ‘yan kasar Sin ke kula dashi tsakanin Ajata…
Wata babbar kotun tarayya a jihar Oyo ta yankewa wani da aka samu da aikata damfara hukuncin zaman gidan gyaran hali na shekaru 235, Hukmar hana cin hanci da rashawa…
Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC reshen jihar Kano ta ce ta fara aikin faɗaɗa hanyoyin rage cunkoso tare da tabbatar da cewar ƴan jihar Kano da su…
Gwamnan Jihar Zamfara Bello Matawalle ya sanya hannu akan wata sabuwar doka wadda za ta yi aiki akan masu aikata manyan laifi ciki harda ‘yan bindiga. Gwamnan ya bayyana hakan…
Aƙalla mutum uku ne suka rasa rayukansu yayin da gidaje 2,250 suka hallaka sanadiyyar wata Ambaliya da mamakon ruwan sama a ƙananan hukumomi biyar na jihar Kano. Shugaban hukumar kai…
Akalla mutane 158 cutar zazzabin lasa ta hallaka a jihohi 24 a fadin kasa Najeriya cikin watanni shida na shekarar 2022 da mu je ciki. Hukumar da ke aikin dakile…
Kungiyar kwallon kafa ta Manchaster united ta bayyana kwadayin daukar dan wasan Napoli dan asalin kasa Najeriya wato Victor Osimeh Jaridu sun bayyana cewa tuni Manchester ta shiga tattaunawa da…
Yara sama da 3,000 ne ba sa zuwa makaranta daukan Karatu sakamakon hare haren yan bindiga a karamar hukumar Jibiya ta Jihar Katsina. Wannan ya fito ne daga bakin shugaban…
Daga Yahaya Bala Fagge Gwamantin Jihar Zamfara ta sanya dokar hukuncin kisa ga duk wani dan bindiga da aka kama. Wannan yana cikin wani kudiri da majalissar dokokin Jihar ta…
Kwamandan rundunar ‘yan banga na jihar Neja, Nasiru Mohammed Manta, ya bayar da umarnin rufe dukkan ofisoshin hukumar da ke fadin jihar. Hakan ya biyo bayan kama shi tare da…