Bai Kamata Ku Yi Gaggawar Tsige Shugaba Buhari Ba-Kwankwaso
Tsohon gwamnan Jihar Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi gargadi ga wasu daga “yan majalisar dokokin Najeriya wadanda su ke yunkurin tsige shugaban Kasa Muhammad Buhari daga kan Karagar…