Masarautar Dan Doto ta tube sarkin da ya nada dan bindiga msarauta a jihar Zafara.

Mai magana da yawun sarautar gargajiya Alhaji Lawal Magaji ya shine ya bayyana haka jiya Laraba inda ya ce sun yi hakanne domin kawo karshen tashin hankula a jihar zamfara.

Magaji ya ce masarautar yan doto karkshin sarki Aliyu Marafa ta nada Ado Aleiro wanda yan sanda zamafara ke nema ruwa a jallo a yan kwanakin da suka gabata.

An nada Ado Aleiro a matsayin sarkin fulanin yandoto wanda masarautar ke bayyana cewa mutane sun samu damar komawa gona domin yin noma saboda nadin sa matsayi mai garin zai sanya idanu game da hare haren yan bindiga wadanda za su kai garin.

sannan suka ce hikimar nadin zai kawo zaman lafiya da suke nema a kasar yan doto kuma ba anyi hakan bane domin wata manufa ba anyi ne saboda kokarin samar da sulhu ga yan bindigar.

Gwamantin jihar kakarshin gwamna Bello matawalle ta dakatar da sarkin Dan Doto daga sarauatar sakamakon nadin da yayi na tsohon dan bindiga tare da hana sarakuna bayar da mukami har sai an tuntubi gwamnati.

Leave a Reply

%d bloggers like this: