Tinubu Ya Sake Bayyana Kadararsa
Ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar APC Bola Ahmed Tinubu ya bayyana kadarorinsa bayan ya ci gaba da fuskantar matsi daga ƴan kasar. Yayin da yake jawabi a wajen kaddamar…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar APC Bola Ahmed Tinubu ya bayyana kadarorinsa bayan ya ci gaba da fuskantar matsi daga ƴan kasar. Yayin da yake jawabi a wajen kaddamar…
Hukumar Kwastam ta Najeriya reshen jihar Kaduna, ta ce, ta kwace kayayyaki daban-daban har 132 da akayi fasakwaurin su da darajar kudinsu ya kai Naira N690,821,657.94 a cikin kwanaki 60…
Kungiyar Arewa Consultative Forum reshen jihar Kano ta yi alkawarin kafa gidauniyar taimakon kudin makaranta ga ‘yan jihar da ba za su iya biyan kudin karatunsu na makarantun gaba da…
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya kaddamar da motoci don sauƙaƙa fannin sufuri a jihar. An kaddamar da shirin a ranar Lahadi a Kano. Gwamna Ganduje ya kaddamar da motocin…
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa yana da masaniya a kan suaya fasalin wasu kuɗi da babban bankin Najeriya CBN zai yi. A cewar shugaban kasa, Najeriya za ta amfana…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci wani taron gaggawa da manyan hafsoshin tsaro na kasa a kan lamarin tsaro. Kamar yadda mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin sadarwar zamani,…
Jakadan ƙasar Turkiyya a Najeriya Hidayet Bakyraktar ya shaida cewar ƙasarsu na gab da kammala ƙera jiragen yaƙi marasa matuƙi tare da bai wa Najeriya. Ƙasar Turkiyya za ta taimakawa…
Hukumar hana sha da fataucin migaun ƙwayoyi a Najeriya NDLEA ta kama wani mai unguwar Gidan Abba a ƙaramar hukumar Bodinga ta jihar Sokoto bisa zargin safarar miyagun kwayoyi. An…
Wata Babbar kotun daukaka kara da ke zamanta a birnin tarayya Abuja ta bayyana cewa sauya wa alkalai 21 guraren aiki a fadin Najeriy bashi da wata alaka da hukuncin…
Rahotanni daga Jihar Zamfara sun bayyana cewa wasu ‘yan Bindiga sun yi garkwa da basaraken kauyan Birnin Tsaba da dan uwansa da ke karamar hukumar Zurmi ta Jihar. Wani mazainin…