Gwamnatin Tarayya Ta Zargi Gwamnoni A Kan Talaucin Da Ake Ciki
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta dora alhakin talauci da matsin rayuwa da yan Najeriya ke ciki a kan gwamnonin jihohi. Karamin ministan kasafin kudi da tsare-tsare, Clem Agba ne ya bayyana…