Babu Wata Jam’iyya Da Muke Goyan Baya – Fulani
Kungiyar fulani makiyaya ta Miyatti Allah MACBAN ta bayyana cewa babu wani dan takara shugaban kasa da ta ke goyan baya a yayin zaben shekarar 2023. Shugaban Kasa kungiyar na…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Kungiyar fulani makiyaya ta Miyatti Allah MACBAN ta bayyana cewa babu wani dan takara shugaban kasa da ta ke goyan baya a yayin zaben shekarar 2023. Shugaban Kasa kungiyar na…
Shugaban kasa Muhammad Buhari zai sanya hannu a kasafin kudin shekarar 2023 mai kamawa. Shugaban zai sanya hannun ne a ranar Talata 3 ga watan sabuwar shekarar. Jaridar Daily Trust…
Rindunar ‘yan sandan babban birnin tarayya Abuja ta kama wasu gungun mutanen goma wanda ake zargin su da kai hare-hare birnin tarayya Abuja da Jihar Nasarawa. Kwamishinan ‘yan sandan birnin…
Wata gobata ta kone wasu gine-gine biyu wadanda ke dauke da gadaje akalla 40 da ke garin Fatakwal babban birnin Jihar Ribas. Rahotanni daga Jihar sun bayyana cewa gobarar ta…
Akalla mutane 17 ne ka rasa rayukan su yayin 15 jikkata a gurin rububin dibar sabbin kudade a unguwar Hausawa da ke layin Bagobiri a garin Kalaba. Wani shaidan gani…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta janye karin albashin da ta ce za ta yiwa ma’aikata da kuma jami’an gwamnatin a shekarar 2023 mai kamawa. Mai magana da yawun ma’aikatar Kwadago da…
Biyo bayan kulla yarjejeniya da kungiyar Al-Nassr dake kasar Saudi Arabia a daren jiya Juma’a, Dan wasa Cristiano Ronaldo ya zama mafi yawan daukar Albashi a tarihin kwallon kafa. A…
Gamayyar kungiyoyin matasan arewa mazauna Legas sun bayyana cewa lallai Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya saurari koke-koken al’ummar kasar nan wajen kara yawan adadin kudaden da za a dunga cirewa…
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta kawo cikas ga kokarin da Hukumar Tsaron Farin Kaya (DSS) ke yi na kama Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN), Godwin…
Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya yi kira ga al’ummar yankin Karamar Hukumar Alkaleri da su dauki makamai don kare kansu daga ’yan ta’adda. Bala ya yi wannan kira ne…