Abubuwan Da Su Ka Faru Tsakanin Gwamnan Banki Da Kwamitin Majalisa
Gwamnan bankin Najeriya CBN Godwin Emefiele ya amsa gayyatar da majalisar wakilai ta tarayyar Najeriya ta yi masa domin bayani a dngane da sabbin kuɗi da aka sauyawa fasali. Kwamitin…