Ƙasashen Burtaniya da Amuruka na shirin sanar da sabbin tsarin da su ka samar a kan sojoji da ƙungiyoyin mayaƙa.

 

Ƙasashen biyu da tarayyar Turai za su snaar da saabbin takunkumin da su ka ƙaƙabawa kwamandojin sojojin jamhuriyar Demokradiyyar Congo da Rwand.

Ƙasashen sun yi zargin akwai alaƙa da ke rura wutar rikici a yankunan biyu.

Ana ci gaba da yaɗuwar faɗa a ƙasar Kongo wanda aka samu ƙungiyoyin ƴan tawaye su ka hallaka dubban mutan.

Ana zargin takunkumin zai shafi shugabannin ƴan tawaye da ake zargi na  samun goyon baya daga Rwanda da kuma masu iƙirarin jihad.

Faɗan dai ya tsananta a ƴan kwanakin nan wanda hakan ya sa su ka karya yarjejeniyar tsagaita wuta a tsakanins

Tarayyar Turai da ƙasashen Amuruka da Burtaniya sun sanya takunkumi da zai tsayar da cigaba da rikicin wanda za su saanar a nan gaba.

 

Faɗan dai ya tsananta a ƴan kwanakin nan wanda hakan ya sa su ka karya yarjejeniyar

Leave a Reply

%d bloggers like this: