Wasu da ake zargi ƴan bindiga ne sun kai hari gidan talabiji da rediyo a jihar Rivers.

 

An kai harin da misalin ƙarfe 08:40pm na daren Talata wayewar yau Larab

 

Ƴan bindigan sun lalata kayayyi a gidan rediyon Wish FM da kuma saka abin fashewa a gidan talabiji na Atlantic Television Network a Ozuoba da ke ƙaramar hukumar Obio/Akpor a jiha

 

Gidan rediyo da talabijin mallakin wani wakili a zauren majalisaar tarayya ne mai suna Chinyere

 

Chinyere Igwe ya tabbatar da faruwar hakan a yau Laraba kuma ya ce babu asarar rai ko guda a sanadin hari

 

Jami’an ƴan sanda a jihar sun ce ba su samu rahoton faaruwar hakan ba, kuma har lokacin da mu ke kawo wannan labari ba su tabbatar da lamarin daga garesu ba

 

 

 

 

 

 

Leave a Reply

%d bloggers like this: